Muna bukatar taimakonka!
Masu amfani fiye da mutane miliyan 400, tallafin Mozilla na samun cikakkiyar ƙarfafawa daga 'yan sa-kai, kuma ko yaushe tana da mahimmanci. Nan na inda za ka shigo.
Me ya sa zan taimaka?
Taimakawa miliyoyin masu amfani domin su ci moriya ta mai gewayawar da suka fi so. Gudun mawarku zai isa ga miliyoyin masu amfani a faɗin duniya, kuma za ka iya yinsa daga jin daɗi na kan kujerarka!